Labaran Duniya – BBC News Hausa

Ziyarci shafin BBC Hausa domin samun rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya da Nijar da ma sauran sassan duniya baki daya.

BBC News, Hausa – Labaran Duniya

Babban Labari

  • ...

    ‘Duniya za ta fuskanci tsananin yanayin zafi a bana’

    Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 02/06/2026.

  • xxx

    Duk abin da ya kamata ku sani kan Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026

    Wani babban sauyi da aka samu a gasar ta 2026 shi ne ƙarin yawan ƙasashen da za su fafata zuwa 48.

    Sa’o’i 8 da suka wuce

  • Noella sits inside facing the camera with a small smile. She wears silver hoop earrings, a necklace and a red top.

    Nau’in ciwon suga da ke kama siraran mutane

    An gano cewa ciwon suga nau’in Type 5 na faruwa ne sanadiyyar tsawon lokaci ba tare da samun abinci mai gina jiki ba, musamman idan mutum ba ya samun ingantaccen abinci na tsawon lokaci ko kuma a lokacin girma. Sai dai har yanzu masana ba su kammala amincewa ko da gaske ciwon na wanzuwa ba ko a’a’.

    2 Yuni 2026

  • Manyan sojojin Najeriya guda biyu da ƴan bindiga suka sace.

    Manyan sojojin Najeriya biyu da ƴanbidiga suka sace

    Sace babban jami’in sojin Najeriya da ya yi murabus, tare da maidakinsa a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya, ya ƙara jefa fargaba a zuciyar ƴan Najeriya dangane da tsaro.

    2 Yuni 2026

  • ..

    Sansanonin sojin Amurka 20 da Iran ta lalata

    Masana sun shaida wa sashen BBC mai bincike na BBC Verify cewa hare-haren Iran sun yi ɓarna fiye da abin da ya bayyana ga al’umma.

    2 Yuni 2026

  • Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Umar Namadi Danmodi

    Yadda rikici ya kunno kai a APC a Jigawa

    Jam’iyyar ta ce ta dakatar da ɗanmajalisar da ke wakiltar Hadejia da Auyo da Kafin Hausa, a majalisar wakilai ta tarayya, Usman Kamfani Auyo da wasu mutum shida, saboda zargin barazanar yi mata zagon-ƙasa a zaɓe mai zuwa, saboda rashin samun takarar da ɗanmajalisar ya yi.

    2 Yuni 2026

  • Iran

    Iran ta ce ta kai hare-hare kan sansanonin sojin Amurka

    Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 01/06/2026.

  • Zanga-zanga a jihar Oyo

    Me ya sa malaman makaranta ke zanga-zanga a jihar Oyo?

    Ɗaruruwan malaman makaranta da iyaye da ƙungiyoyin matasa ne suka fantsama kan titunan jihar Oyo domin yin zanga-zanga kan abin da suka kira rashin taɓuka komai daga gwamnati don ceto ɗalibai da wasu malamansu da ƴanbindiga suka sace makwanni biyu da suka gabata.

    1 Yuni 2026

  • Meji Alabi, wanda ya shahara wajen haɗa bidiyoyi masu matuƙar ƙayatarwa ya yi yunƙurin bankaɗo mummunan tarihin da Najeriya ke da shi ta hanyar labaran da kakansa ke ba shi

    ‘Abin da ya sa kakana ya shiga yaƙin Biyafara’

    Wani mashiryin fim ɗan Najeriya Meji Alabi ya bayar da umarni wajen haɗa wani muhimmin rahoto na musamman na sashen binciken ƙwaƙwaf na BBC Africa Eye kan yaƙin basasar Najeriya.

    1 Yuni 2026

Shirye-shiryenmu

  • 05:29

    Saurari na gaba, NA GABA Shirin Safe, 05:29, 3 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.

    30:00

  • 19:29

    Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 2 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.

    30:00

  • 13:59

    Saurari, Shirin Rana, 13:59, 2 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.

    30:00

  • 06:30

    Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 2 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.

    29:30

  • Tashar WhatsApp ta BBC Hausa

    A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.

    Danna nan don shiga tashar

    Kashe ƙwarƙwatar ido

    Na’urarku na da matsalar sauraren sauti

    • xxx02:01 Bidiyo, Arsenal ko PSG? Wa zai lashe Champions League na bana, Tsawon lokaci 2,01
    • xxx02:44 Bidiyo, Tareni: Daɗaɗɗiyar al’adar sarrafa naman layya a ƙasar Hausa, Tsawon lokaci 2,44
    • xxx00:43 Bidiyo, Saƙon Barka da Sallah a harsunan Afirka, Tsawon lokaci 0,43
    • xxx11:27 Bidiyo, ‘Na daɗe ina haƙuri da Abba Kabir Yusuf’, Tsawon lokaci 11,27
    • Kutama01:29 Bidiyo, Yadda kasuwanni ke ci gabanin bukukuwan sallah, Tsawon lokaci 1,29
    • xxx01:29 Bidiyo, ‘APC ba ta bi ƙa’idar zaɓen fitar da gwani ba’ , Tsawon lokaci 1,29
    • XXX03:46 Bidiyo, Yadda ake noman zamani a cikin ɗaki, Tsawon lokaci 3,46
    • Sadis Buba05:11 Bidiyo, Ba zan janye daga takara ba – Buba, Tsawon lokaci 5,11
    • Pantami02:10 Bidiyo, ‘Abin da ya sa na sulhunta El-Rufai da Uba Sani a maƙabarta’, Tsawon lokaci 2,10
    • xxx01:35 Bidiyo, Mene ne matsayin Ganduje a siyasar Kano?, Tsawon lokaci 1,35
    • wata mata02:23 Bidiyo, Yaƙin Sudan: Ana tilasta mana cin abincin dabbobi, Tsawon lokaci 2,23
    • Ungozoma01:04 Bidiyo, Namiji ungozoma da ya shahara wajen ceton rayukan mata, Tsawon lokaci 1,04

    Kuna son tattalin datarku?

    Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data

    Shiga shafinmu na rubutu zalla

    KAI TSAYE – Labaran BBC Hausa

    Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

    Latsa nan domin sauraro

    Labaran da suka fi shahara

    1. 1Yaƙin Iran da abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 02/06/2026
    2. 2KAI TSAYEBellingham ne zai sa wa Ingila lamba 10 a gasar kofin duniya
    3. 3Duk abin da ya kamata ku sani kan Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026
    4. 4Sansanonin sojin Amurka 20 da Iran ta lalata
    5. 5Nau’in ciwon suga da ke kama siraran mutane

    Domin samun labarai cikin Pidgin, Yoruba da Igbo

    Latsa nan

    About The Author

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *