BBC News, Hausa – Labaran Duniya
Babban Labari

‘Duniya za ta fuskanci tsananin yanayin zafi a bana’
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 02/06/2026.

Duk abin da ya kamata ku sani kan Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026
Wani babban sauyi da aka samu a gasar ta 2026 shi ne ƙarin yawan ƙasashen da za su fafata zuwa 48.
Sa’o’i 8 da suka wuce

Nau’in ciwon suga da ke kama siraran mutane
An gano cewa ciwon suga nau’in Type 5 na faruwa ne sanadiyyar tsawon lokaci ba tare da samun abinci mai gina jiki ba, musamman idan mutum ba ya samun ingantaccen abinci na tsawon lokaci ko kuma a lokacin girma. Sai dai har yanzu masana ba su kammala amincewa ko da gaske ciwon na wanzuwa ba ko a’a’.
2 Yuni 2026

Manyan sojojin Najeriya biyu da ƴanbidiga suka sace
Sace babban jami’in sojin Najeriya da ya yi murabus, tare da maidakinsa a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya, ya ƙara jefa fargaba a zuciyar ƴan Najeriya dangane da tsaro.
2 Yuni 2026

Sansanonin sojin Amurka 20 da Iran ta lalata
Masana sun shaida wa sashen BBC mai bincike na BBC Verify cewa hare-haren Iran sun yi ɓarna fiye da abin da ya bayyana ga al’umma.
2 Yuni 2026

Yadda rikici ya kunno kai a APC a Jigawa
Jam’iyyar ta ce ta dakatar da ɗanmajalisar da ke wakiltar Hadejia da Auyo da Kafin Hausa, a majalisar wakilai ta tarayya, Usman Kamfani Auyo da wasu mutum shida, saboda zargin barazanar yi mata zagon-ƙasa a zaɓe mai zuwa, saboda rashin samun takarar da ɗanmajalisar ya yi.
2 Yuni 2026

Iran ta ce ta kai hare-hare kan sansanonin sojin Amurka
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 01/06/2026.

Me ya sa malaman makaranta ke zanga-zanga a jihar Oyo?
Ɗaruruwan malaman makaranta da iyaye da ƙungiyoyin matasa ne suka fantsama kan titunan jihar Oyo domin yin zanga-zanga kan abin da suka kira rashin taɓuka komai daga gwamnati don ceto ɗalibai da wasu malamansu da ƴanbindiga suka sace makwanni biyu da suka gabata.
1 Yuni 2026

‘Abin da ya sa kakana ya shiga yaƙin Biyafara’
Wani mashiryin fim ɗan Najeriya Meji Alabi ya bayar da umarni wajen haɗa wani muhimmin rahoto na musamman na sashen binciken ƙwaƙwaf na BBC Africa Eye kan yaƙin basasar Najeriya.
1 Yuni 2026
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, NA GABA Shirin Safe, 05:29, 3 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
30:00
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 2 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
30:00
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 2 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
30:00
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 2 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
29:30

KAI TSAYE, Bellingham ne zai sa wa Ingila lamba 10 a gasar kofin duniya
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga Litinin 01 zuwa Lahadi 07 ga watan Yunin 2026.

Yadda aka caccaka wa mutane wuka bayan bikin murnar ɗaukar kofin Arsenal
Ƴansandan Metropolitan sun ce an kama mutane 24 a ranar Lahadi a kan ko kusa da hanyar da aka yi bikin.
Sa’o’i 6 da suka wuce

Dokoki 7 da FIFA ta canza a Gasar Kofin Duniya
Ƴan wasa a gasar kofin duniya 2026, za su daina zuwa wajen kociyoyi domin karɓar umarni, da zarar mai tsaron raga ya ji rauni.
1 Yuni 2026

Inter Miami na son Guardiola, Silva zai koma Barcelona
Daya daga cikin mutanen da suka mallaki Inter Miami, David Beckham na son ya dauki Pep Guardiola aiki a matsayin sabon kocin kungiyar ta Major League Soccer.
2 Yuni 2026

PSG ta shiga jerin manya bayan lashe Champions League na biyu a jere
Paris St-Germain ta kafa tarihin sake lashe Champions League karo na biyu a jere a tarihi, bayan doke Arsenal.
31 Mayu 2026
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Na’urarku na da matsalar sauraren sauti
02:01 Bidiyo, Arsenal ko PSG? Wa zai lashe Champions League na bana, Tsawon lokaci 2,01
02:44 Bidiyo, Tareni: Daɗaɗɗiyar al’adar sarrafa naman layya a ƙasar Hausa, Tsawon lokaci 2,44
00:43 Bidiyo, Saƙon Barka da Sallah a harsunan Afirka, Tsawon lokaci 0,43
11:27 Bidiyo, ‘Na daɗe ina haƙuri da Abba Kabir Yusuf’, Tsawon lokaci 11,27
01:29 Bidiyo, Yadda kasuwanni ke ci gabanin bukukuwan sallah, Tsawon lokaci 1,29
01:29 Bidiyo, ‘APC ba ta bi ƙa’idar zaɓen fitar da gwani ba’ , Tsawon lokaci 1,29
03:46 Bidiyo, Yadda ake noman zamani a cikin ɗaki, Tsawon lokaci 3,46
05:11 Bidiyo, Ba zan janye daga takara ba – Buba, Tsawon lokaci 5,11
02:10 Bidiyo, ‘Abin da ya sa na sulhunta El-Rufai da Uba Sani a maƙabarta’, Tsawon lokaci 2,10
01:35 Bidiyo, Mene ne matsayin Ganduje a siyasar Kano?, Tsawon lokaci 1,35
02:23 Bidiyo, Yaƙin Sudan: Ana tilasta mana cin abincin dabbobi, Tsawon lokaci 2,23
01:04 Bidiyo, Namiji ungozoma da ya shahara wajen ceton rayukan mata, Tsawon lokaci 1,04
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Shiga shafinmu na rubutu zalla

Ƴan takaran da za su tsaya wa manyan jam’iyyun Najeriya a zaɓen shugaban ƙasa na 2027
Tuni shirye-shiryen zaben suka kankama, inda ‘yantakara suka fara tallata kan su domin neman kuri’a.
1 Yuni 2026

Yadda ‘yan bindiga suka sace tsohon babban sojan Najeriya da matarsa a Katsina
Ci gaba da irin wannan garkuwa da mutane na nuna karuwar wannan matsala ta rashin tsaro wadda ta addabi arewa maso yammacin Najeriya.
31 Mayu 2026

Zafin kaye ne ya sa wasu ke zargin rashin adalci a tsayar da ni takara – MA Abubakar
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, kuma dan takarar gwamnan jihar a zaben 2027 da ke tafe Barista Muhammad Abdullahi Abubakar, ya musanta zargin da wasu da suka nemi takarar da shi ke yi na cewa ba a gudanar da zaben cikin gida ba aka tsayar da shi takara.
1 Yuni 2026

Ba za mu amince da duk wata yarjejeniya ba sai mun tabbatar za a biya mu diyya – Iran
Wannan shafi ne da kawo muku muhimman bayanan dangane da wainar da ake toyawa a Najeriya da sassan duniya na ranar Lahadi 31 ga watan Mayun 2026.

Ina Iran ta ɓoye sinadarin Uranium ɗinta na haɗa nukilya?
Shin me ya sa Iran ta adana sinadarin, kuma ina makomar sinadarin?
1 Yuni 2026

Yadda takara guda shida da Atiku ya yi a baya suka kasance
A yanzu ya sake samun tikitin takara, wanda wannan ne karo na bakwai da yake takara.
31 Mayu 2026

Abun da ya sa muka tsayar da Jonathan takarar shugaban kasa – PDP
Jam’iyyar hamayya ta PDP bangaren Tanimu Turaki, ta bayyana dalilinta na sanar da tsohon Shugaban Kasar, Goodluck Jonathan, a matsayin wanda zai yi mata takarar shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe.
31 Mayu 2026

Me ya sauya tun bayan da Tinubu ya karɓi mulkin Najeriya?
A ranar 29 ga watan Mayun 2023 ne aka rantsar da Tinubu, to amma ana ci gaba da muhawara kan ko Tinubu ya yi wani abin a zo a gani tun daga wancan lokaci.
30 Mayu 2026

Wurin da ake tsare masu ƙiba a China
An bayyana wajen rage ƙiba na sojoji wani sansani a China. Wasu na bayana shi da kurkun mas ƙiba, suna fusknatar haramcin cin kai tuya, da cin abinci sau biyu kawai a matsayin jadawalin rage ƙibar.
31 Mayu 2026

Abun kunya ne yadda ake ta kashe jama’a a mulkin Abba – Gwarzo
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar hamayya ta NDC, kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Aminu Abdussalam Gwarzo, ya caccaki gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf, da ya zarga da yin sakaci, wajen kare rayuka da dukiyoyin jama’ar jihar.
30 Mayu 2026

‘Harin Iran a Kuwait ya jikkata sojojin Amurka da dama’
Wannan shafi ne da kawo muku muhimman bayanan dangane da wainar da ake toyawa a Najeriya da sassan duniya na ranar Asabar 30 ga watan Mayun 2026.

‘Tinubu ne ya ƙaƙaba mana ɗan takara a Bauchi’
Yadda zaben fidda gwani na dan takarar gwamna a jihar Bauchi ya bar baya da kura
29 Mayu 2026
13:02
Bidiyo, Yadda na ji bayan Gawuna ya koma wajen Kwankwaso – Ganduje, Tsawon lokaci 13,02
29 Aprilu 2026
2:13
Bidiyo, Rayuwar masu zama a ƙarƙashin gada a Kano, Tsawon lokaci 2,13
29 Aprilu 2026
1:24
Bidiyo, Abin da muka sani kan harin jirgin sojin Najeriya a Borno, Tsawon lokaci 1,24
13 Aprilu 2026
1:42
Bidiyo, Ina yi wa masu sukata a shafukan sada zumunta uzuri – Nafi’u Bala, Tsawon lokaci 1,42
11 Aprilu 2026
KAI TSAYE – Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

Ko dakatar da ƴan fim na iya gyara masana’antar Kannywood?
18 Mayu 2026

Wane ne Alexx Ekubo, jarumin Nollywood mai jin Hausa da ya rasu?
13 Mayu 2026

Me ya sa Kannywood ba ta samun tagomashi a taron karrama ƴan fim na Afirka?
12 Mayu 2026

Tsakanin tsofaffi da sababbin jarumai waɗanne suka fi nuna ƙwarewa?
26 Aprilu 2026

Shin za a iya samar da ciyayi a Sahara?
24 Mayu 2026

Me ya sa matan Afrika da dama ke amfani da man ƙara hasken fata?
18 Mayu 2026

Instagram ya kashe maɓallin ɓoye sirri, me hakan ke nufi ga saƙonnin sirrinku?
16 Mayu 2026

Matar da ta samu ciki ɗaya daga mazaje biyu
3 Mayu 2026

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya

Mai tantabaru da katafariyar tukunyar jollof a hotunan Afirka na mako
20 Satumba 2025

Hotunan halin da ake ciki a Birnin Gaza yayin da Isra’ila ta tsananta hare-hare
16 Satumba 2025

Bikin sabuwar shekarar 2018 a Habasha cikin hotunan Afirka
13 Satumba 2025
Labaran da suka fi shahara
- 1Yaƙin Iran da abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 02/06/2026
- 2KAI TSAYEBellingham ne zai sa wa Ingila lamba 10 a gasar kofin duniya
- 3Duk abin da ya kamata ku sani kan Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026
- 4Sansanonin sojin Amurka 20 da Iran ta lalata
- 5Nau’in ciwon suga da ke kama siraran mutane






















